Innalillahi wa inna ilaihir raji’un
Allah Ya Yiwa Matar Alh Aminu Dantata Rasuwa

Allah ya yiwa matar Alh Aminu Dantata Haj Rabi Aminu Dantata rasuwa yanzu agarin Jidda.

Haj Rabi mahaifiyace ga Alh Taju Dantata kuma itace mata ta biyu a wajen Alh Aminu Dantata.

Da fatan Allah yaji kanta yasa Aljannah firdaus makoma agareta kuma ya bada hakurin wannan babban rashi na Uwa da mu kayi ameen ya rabbil alamina

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

6 Replies to “Innalillahi wa inna ilaihir raji’un
Allah Ya Yiwa Matar Alh Aminu Dantata Rasuwa

    1. Allah ya jiÄ·anta da gafara yasa Aljannatul Firdausi makoma, kuma inda tamu tazo yasa mu cika da iimani Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *