Yau Laraba 15/12/2021.
Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Laraba Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 571 / Siyarwa = 572
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 748 / Siyarwa = 754
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 530 / Siyarwa = 636
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147 / Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 955
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 77 / Siyarwa = 82
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel