Yau Lahadi 27/11/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Lahadi Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 562 / Siyarwa = 566
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 730 / Siyarwa = 760
3. Pounds Polyma zuwa Nair
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 610 / Siyarwa = 630
5. Riyals To Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 970
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Lahadi a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Daga Kano kasuwar Wapa.
08028404926
Don neman Karin bayani
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
Best seller Channel