Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa
Dollar zuwa Naira
Siya = 1220 / Siyarwa = 1225
Pounds zuwa Naira
Siya = 1540 / Siyarwa = 1550
Yuro zuwa Naira
Siye = 1287 / Siyarwa = 1300
Riyals zuwa Naira
Siye = 300 / Siyarwa = 316
CFA Zuwa Naira
Siya = 1875 / Siyarwa = 1910
Yan Zuwa Naira
Siye = 125 / Siyarwa = 135
UAE Durham Zuwa Naira
Siya= 310 / Siyarwa= 325
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇