Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa

- Dollar zuwa Naira
Siya = 755/ Siyarwa = 763
- Pounds zuwa Naira
Siya = 880/ Siyarwa = 930
- Yuro zuwa Naira
Siye = 769 / Siyarwa = 808
- Riyals zuwa Naira
Siye = 200 / Siyarwa = 215
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1120 / Siyarwa = 1160
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 88

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin , a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ