DAGA: AUWAL TUHAMI ZAREWA
Ga cikakken rahoton farashin kayan amfanin gona daga Kasuwar Sundu, Ƙaramar Hukumar Rogo, Jihar Kano.
Rahoton na ɗauke da bayanan farashin kayayyaki daban-daban domin sanar da manoma, ‘yan kasuwa da masu saye halin da ake ciki a kasuwar.
1. FARASHIN WAKE
– Farin Wake Manyan — ₦73,000–₦75,000
– Farin Wake Ƙanana — ₦73,000–₦75,000
– Jan Wake — ₦85,000–₦90,000
2. FARASHIN GYADA
– Gyada ta Kuli Mai Kwano — ₦115,000–₦120,000
– Gyada ta Suya Ja Kwankwasa — ₦125,000–₦130,000
3. FARASHIN MASARA
– Masara Mai Aure — ₦44,000–₦46,000
– Masara Garangajiya — ₦42,000–₦45,000
– Jan Masara — ₦44,000–₦47,000
4. FARASHIN DAWA
– Jan Dawa — ₦30,000–₦32,000
– Farar Dawa — ₦32,000–₦35,000
5. FARASHIN ALBASA
– Manyan Kyaya — ₦220,000–₦240,000
– Ƙananan Kyaya — ₦190,000–₦210,000
6. FARASHIN GERO DA DAURO
– Gero — ₦42,000–₦44,000
– Dauro — ₦43,000–₦46,000
7. FARASHIN SHINKAFAR SANFARETA
– 2BC — ₦38,000–₦40,000
– Forence — ₦40,000–₦42,000
– Yar Aali — ₦40,000–₦41,000
– Yar Tarims — ₦35,000–₦37,000
8. FARASHIN WAKEN SUYA
– Idon Fara — ₦58,000–₦60,000
– Zafa — ₦60,000–₦64,000
– ShilEs — ₦64,000–₦67,000
9. FARASHIN SHINKAFA TSABA DA TA TUWO
– Shinkafa Tsaba — ₦86,000–₦105,000
– Shinkafa Ta Tuwo — ₦80,000–₦100,000
– Shambu — ₦50,000–₦55,000
10. FARASHIN TATTASAI
– Tattasai — ₦85,000–₦90,000
11. FARASHIN TUMATIR KAƊA
– Sabuwa — ₦90,000–₦105,000
– Tsohuwa — ₦100,000–₦110,000
12. FARASHIN BARKONO
– Kimba Kan Leda — ₦60,000–₦65,000
– Kimba Ɗaurin Lagos — ₦70,000–₦80,000
– Kimba Cover — ₦50,000–₦55,000
– Zagade Kan Leda — ₦50,000–₦55,000
13. FARASHIN ZOBO
– Fulawa — ₦35,000–₦37,000
– Gari — ₦70,000–₦73,000
14. FARASHIN ROGO
– Babban Buhu — ₦35,000–₦38,000
– Ƙaramin Buhu — ₦18,000–₦20,000
15. FARASHIN TSAMIYA
Ba a samu farashinta a rahoton kasuwar yau ba.
ABIN DA YA FI ƊAUKAR HANKALI A KASUWAR
Daga cikin kayayyakin da aka tattara farashinsu, albasa ce ta fi tsada, inda manyan kyaya suka kai ₦240,000.
Haka kuma, Gyada ta Suya Ja Kwankwasa ta kai ₦130,000, yayin da Shinkafa Tsaba ta kai ₦105,000.
Wannan ya nuna yadda farashin wasu muhimman kayan amfanin gona da kayan abinci ke gudana a kasuwar Sundu a lokacin tattara wannan rahoto.
MUHIMMIN BAYANI
Waɗannan farashin su ne bayanan da aka samu daga Kasuwar Sundu a ranar Lahadi. Farashin kaya na iya bambanta gwargwadon inganci, nauyi, girman kaya da cikar buhu, da kuma yanayin ciniki tsakanin mai saye da mai sayarwa.
📢 KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
📩 TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
🌐 KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
