Gungun wasu matasa sun hana yin sallar Juma’a yau a masallacin unguwar Ja’en Maƙera, bayan da aka yi zargin matasan sun kashe wani matashi cikin daren jiya a unguwar da Makami da kuma Kibiya, inda suka hana binni gawar sa yau a Maƙabarta.
Alfijir labarai ta ruwaito a zantawar gidan rediyon Dala FM Kano, da wasu daga cikin mazauna yankin sun ce, bayan hana binne gawar matashin, rukunin matasan sun kuma harbi mutane huɗu da bindigar gargajiya mai ɗauke da Ƴan Boris, lamarin da al’ummar yankin suke neman ɗaukin mahukunta wajen magance matsalar.
Dala Fm
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj