Wasu Fusatattu Sun Ragargaza Ɗan El-Rufai Ya Sha Da Kyar A Kaduna

Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i

Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya da baya a anguwan Malali Kaduna, Bayan da wasu fusatattun mutane da Gwamnatin jihar karkashin Malam Nasir El-rufa’i ta rushe musu gida da kuma asarar tsoffin kudin da gwamnan yake faman jefa su, bayan ya umurci ‘yan jihar su karbi takarar Naira 1000 da 500, sannan kuma bankuna sunki karbar Kuɗin.

Cikakken bayani na nan tafe…

Rariya

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

2 Replies to “Wasu Fusatattu Sun Ragargaza Ɗan El-Rufai Ya Sha Da Kyar A Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *