Gwamnatin Nijeriya, Labarai Bankada! Asirin mutumin da ake zargi da ƙirƙirar hukumar gwamnati ta bogi, tare da karɓar fiye da biliyan 1.3 a matsayin kasafin kuɗi ya tonu Posted onJuly 1, 2026July 1, 2026 Aminu Bala Madobi. Rahotannin da Jaridar Alfijir Labarai ta bankado sun bayyana cewa wani mutum mai suna Prince Adeniyi Matthew ana zarginsa da ƙirƙirar wata …