Daga Aminu Bala Madobi Wani Kasurgumin shugaban ‘yan bindiga da ake nema ruwa a jallo, Ado Aleiro, ya bayyana cewa matukar hukumomi da al’umma ba …
Daga Aminu Bala Madobi Wani Kasurgumin shugaban ‘yan bindiga da ake nema ruwa a jallo, Ado Aleiro, ya bayyana cewa matukar hukumomi da al’umma ba …
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da wani gwarzon musabaƙar karatun Al-Qur’ani a Jihar Katsina, Abdulsalam Rabi’u Faskari, suna neman naira miliyan 30 a matsayin …
Bayan garkuwa da mutum 11 a Dutse-Alhaji, ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum 23, a Bwari yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan …
Yan bindiga sun harbi wani jagoran Jam’iyyar APC tare da yin awon gaba da ’ya’yansa biyu da wasu makwabtansa a Abuja. Alfijir labarai ta ruwaito …
Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma’aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn suka tsere Alfijir labarai ta rawaito ’Yan …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …