Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Trip activities

Labarai

Rundunar ’Yan Sandan Kano Sun Cafke Gungun Wasu Bata Gari Da Suka Addabi Kano

Posted onFebruary 11, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, Kakakin ’Yan sandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya sanar da manema labarai game da cafke matasan su 3 da suka …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! ‘Yan Ta’adda Sun Kashe DPO a Wani Sabon Hari a Katsina

Posted onFebruary 9, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan ta’adda sun kashe jami’in ‘yan sanda mai mikamin DPO a wani hari da suka kai garin Jibia da ke …

Labarai

An Gano Robar Ruwan Mai Tsaron Gidan Egypt Na Dauke Da Sunayen Masu Cin Fenareti Na Senegal

Posted onFebruary 8, 2022February 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito an gano kwalaben ruwan mai tsaron ragar Masar da bayani kan fitattun masu cin fenareti na Senegal Alfijr An gano kwalbar …

Labarai

Kamfanin Azman Air Ya Sayi Sabon Jirgi Kirar 5N-AIS

Posted onFebruary 7, 2022February 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Azman Air a yammacin Litinin ba ƙaddamar da wani sabon jirgi 5N-AIS. Alfijr Kamfanin ya yi maraba da ƙarin Jirgin …

Labarai

Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 6, Mutane Da Dama Sun Jikkata

Posted onFebruary 5, 2022February 5, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, a kalla mutane shida ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a unguwar Tungan Maje da ke …

Labarai

An Gano Dan Gidan Dr Zahra’u Kwamishiniyar Mata Da Ya Bata A Kano.

Posted onFebruary 4, 2022February 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, bayan sama da makon 2 da bacewar dan gidan malama Dr Zahra’u wadda take a matsayin Kwamishiniyar mata a Kano, yanzu …

Labarai

‘Yan sanda Sun Ceto Wata Mata Da Tayi Yunkurin kashe kanta

Posted onFebruary 4, 2022February 4, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, jami’an tsaro sashin ‘Rapid Respond Squad’ sun hana wata mata da ba a tantance ba ta kashe kanta a unguwar Iyana …

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta Amince Da Dawowar Aikin Jirgin Emirates Zuwa Najeriya.

Posted onFebruary 2, 2022

Alfijir Alfijir ta rawaito, gwamnatin Najeriya ta amince da jirgin sama na Emirates da ke Dubai su koma jigila a kasar kowane lokaci daga yanzu, …

Labarai

Dubun Wasu Gawurtattun Barayi Ta Cika Su 20

Posted onFebruary 2, 2022February 2, 2022

Alfijir Alfijir Alfijir ta rawaito, jami’an tsaron farin kaya da Civil Defence a Najeriya reshen jihar Rivers, sun kama wasu mutane 20 da ake zargin …

Labarai

Kakakin Hukumar JAMB Ya Nemi Diyyar Naira Biliyan 6 kan Bata Masa Suna Da Wani Gidan Radio Yayi A Kotu

Posted onJanuary 31, 2022January 31, 2022

Alfijir Kakaki hukumar shirya jarrabawar shiga Jami’a, Dokta Fabian Benjamin, yanzu haka ya na fuskantar shari’a a wata Babbar Kotun tarayya da ke da ke …

Posts pagination

‹ 1 … 15 16 17
© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab