Kano, Labarai Littafin da Dr. Usman ya kaddamar a Kano ya haifar da nazari kan waye gaskiyar Wanda ya mallaki Najeriya-Talakawa Ko ’Yan Siyasa? Posted onJuly 19, 2025July 19, 2025 Daga Mukhtar Yahya Usman A ranar Asabar da ta gabata ne tsohon Ministan Tsare-tsare da na kudi kuma ɗaya daga cikin fitattun masana tattalin arziki …