Kano, Labarai Rundunar ‘yan sandan Kano tayi barazanar kama masu amfani da Takalmin Taya akan tituna na faɗin jihar Posted onJune 6, 2026June 6, 2026 Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa masu yin roller skating, wato amfani da talalmin taya a manyan tituna, gadoji, tana mai cewa duk …