Labarai Gwamnatin Katsina Ta Amince Da Sayo Karin Motocin Sufuri 40 Domin Saukaka Matsalar Sufuri Posted onAugust 18, 2023August 18, 2023 A kokarin da gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamnan Dikko Umaru Radda take yi na ganin ta saukaka wa al’ummar jihar. Alfijir Labarai ta rawaito …