Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Saudiyya

FB IMG 1746824475989
Labarai, Saudi Arabia

Yadda aka ƙaddamar da tashin sahun farko na maniyyatan Nijeriya zuwa Saudiyya

Posted onMay 9, 2025May 9, 2025

Babban mai taimaka ma shugaban kasa akan harkokin Siyasa Alh.Ibrahim Kabir Masari da shugaban hukumar AUDA-NEPAD Alh. Jabiru Tsauri sun halarci bikin kaddamar da jirgin …

FB IMG 1743279580111
Labarai, Saudi Arabia

Yanzu Yanzu: Sarkin Musulmi ya bayyana gobe Lahadi sallah a Najeriya

Posted onMarch 29, 2025March 29, 2025

Mai alfarma Sarkin musulmin Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ne ya sanar da ganin watan a madadin ƴan kwamitin. Majalisar ƙoli ta harkokin addinin …

Screenshot 20240628 074034 Chrome
Labarai, Saudi Arabia

Kasar Saudiyya Na Son Fara Shigar Da Neman Shanu Da Waken Suya Ƙasarta Daga Nijeriya

Posted onJune 28, 2024June 28, 2024

Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Nijeriya Alfijir labarai ta ruwaito Minista Mohammed ya shaida wa manema labarai …

Screenshot 20240617 114140 WhatsAppBusiness
Labarai, Saudi Arabia

Kasar Saudiyya Ta Kayyade Wa Alhazai Lokacin Jifa

Posted onJune 17, 2024June 17, 2024

An ba da wannan umarnin ne sakamakon tsananin zafi da ake tunanin ya yi ajalin wasu alhazai a ranar Lahadi Alfijir labarai ta ruwaito gwamnatin …

FB IMG 1706987791651
Labarai, NAHCON

Hukumar NAHCON Ta Sanar Da kuɗin Hajjin Bana

Posted onFebruary 3, 2024February 3, 2024

Hukumar alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da cikakken kuɗin aikin Hajjin 2024. Alfijir labarai ta rawaito a baya dai hukumar ta sanar da cewa …

Labarai

Wani Limami Da Matarsa Da Ƴaƴansa 5 Sun Rasu A Haɗarin Mota

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito wani limami a kasar Saudiyya da matarsa ​​da ‘ya’yansu biyar sun rasu a wani haɗarin mota da ya rutsa da su a …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Saudiya Ta Rage Farashin Inshorar Umrah Da Kashi 63 cikin 100

Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023

Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …

Gwamnatin Kano

Ganduje Ya Kori Baba Impossible Daga Kan Kujerar Kwamishinan Addinai.

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito wata Sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya rabawa manema Labarai, yace Gwamnatin ta samu Baba Impossible wajen yin gaban Kasa …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab