Labarai, Najeriya Sarkin Musulmi ya ayyana ranar Alhamis a matsayin 1 ga watan Safar 1448AH Posted onJuly 15, 2026July 15, 2026 Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harkokin addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 16 ga Yulin …