Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: roadsafery

Economic, Labarai

Ƴan Sandan Jihar Kano Sun Cafke Shugaban Jam’iyyar APC Da Sama Da Katin Zabe PVC 300

Posted onOctober 15, 2022October 15, 2022

Alfijr ta rawaito jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da kungiyoyin farar hula a karkashin inuwar jam’iyyar adawa ta APC sun bukaci da a gaggauta …

Labarai

Wata Kotu Ta Daure Wata Budurwa Hukuncin Wata 6 Sakamakon Laifin Sojan Gona

Posted onOctober 15, 2022October 15, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 54 da ke unguwar Noman’s Land a jihar Kano ta yanke wa wata matshiya, Zainab Salisu Sheka hukuncin …

Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Sanar Da Sake Kulle Kananan Hukumomi 3 A Jihar

Posted onOctober 15, 2022October 15, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin Zamfara ta sanar da cewa za ta kulle kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi, biyo bayan barkewar hare-haren ‘yan bindiga a …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onOctober 14, 2022

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a   Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira …

Economic, Labarai

Dan Wasa Neymar Na Fuskantar Barazanar Ɗaurin Shekaru Biyar A Gidan Gyaran Hali Da Tarbiyya

Posted onOctober 14, 2022October 14, 2022

Alfijr ta rawaito wani kamfanin zuba jari na Brazil ya yi kira da a daure dan wasan gaban kasar Neymar shekaru biyar a gidan yari. …

Kannywood, Labarai

Wata Sabuwa! Sarki Ali Nuhu Ya Maka Jaruma Hannatu Bashir Gaban Kuliya

Posted onOctober 14, 2022October 14, 2022

Hakazalika alfijr ta waiwayi Jaruma Hannatu kan zargin da Ali ke mata wanda har ya bashi damar garzayawa Kotu don neman hakkinsa, duba da ga …

Labarai

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Wasu ‘Yan Kasashen Waje Ɗauke Da Kokon Kan Mutane Da Kasusuwa

Posted onOctober 14, 2022October 14, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan kasashen waje guda biyu da ‘yan sanda suka kama da kokon kan mutane, da kasusuwa biyu da ake zargi da …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu Daukaka ta saki shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu

Posted onOctober 13, 2022October 14, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, babban birnin tarayyar Nigeria a ranar Alhamis ta amince da daukaka karar da ake tsare …

Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Karrama Sarakuna Masu Daraja Da Lambar Girmamawa Ta CFR Da OFR

Posted onOctober 11, 2022October 11, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Sarakuna masu daraja na Kano da Bichi da lambar girmamawa ta kasa. Alfijr Labarai Sanarwar ta …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su Ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Lahadi A wapa

Posted onOctober 9, 2022October 9, 2022

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Lahadi   Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa Naira Siya = 728 …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Cafke Fiye Da Kwayoyin Tramadol Na Miliyan 2.4 Daga Pakistan A Filin Jirgin Saman Lagos.

Posted onOctober 9, 2022October 9, 2022

Alfijr ta rawaito, an daure wani mutum tsawon shekaru 7 a gidan yari, yunkurin da kungiyarsa ta yi na shigo da Tramadol a salon fasa-kwaurinta …

Labarai

Ibtila’i! Wasu Ƴan’uwa Biyu Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Rugujewar Wani Gini A Jihar Kano

Posted onOctober 9, 2022October 9, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan uwa biyu masu shekaru 15 da 11 sun mutu a ranar Juma’a sakamakon ruftawar wani bene mai hawa daya a …

Labarai

Ibtila I! Wata Gobara Da Ta Tashi A Wani Katafaren Gidan Sai Da Gadaje A Kano Ta Legume Miliyoyin Naira

Posted onOctober 5, 2022October 5, 2022

Alfijr ta rawaito da Safiyar Yau, Laraba gobara ta tashia wani Katafaren gidan sayar da kayan Gado da Kujeru na zamani mai suna Vava Furnitures …

Labarai

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Jami’an ‘Yan Sanda Da Sojoji A Shingen Binciken Ababan Hawa

Posted onSeptember 28, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari kan tawagar jami’an tsaro na ‘yan sanda da sojoji a wani shingen bincike a Amodu, karamar hukumar …

Labarai

Dubun Wani Soja Da Ke Sayar Wa ’Yan Ta’adda Bindiga Ta Cika A Birnin Tarayya Abuja

Posted onSeptember 27, 2022September 29, 2022

Alfijr ta rawaito wani soja a birnin tarayya Abuja, ya shiga hannun hukumar DSS kan zarginsa da sayar da bindiga ga masu garkuwa da mutane. …

Electricity, Labarai

Wata Sabuwa! Wutar Lantarki Ta Ƙasa Ta Lalace Gaba Ɗaya

Posted onSeptember 26, 2022September 26, 2022

Alfijr ta rawaito Layin wutar lantarki ta ƙasa ta sauka gaba ɗaya, ya kasance babu megawatts ko ɗaya, tun misalin karfe 10:51 na safiyar Litinin, …

Labarai

Hukumar DSS Ta Bukaci Jami an ASUU Da Su Janye Yajin Aikin Da Suke Yi

Posted onSeptember 24, 2022September 24, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta yi kira ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta janye yajin aikin …

Labarai

Wani Matashi Ya Sassara Babansa Da Babarsa, Kuma Sun Mutu Har Lahira

Posted onSeptember 24, 2022September 24, 2022

Alfijr ta rawaito wani matashi dan shekara 21, dalibi a Jami a ya kashe iyayensa bayan da ya nemi kudade a hannunsu suka hana shi …

Labarai

Man United Ta Bayyana Tafka Wata Gagarumar Asara A Kakar Wasan 2021/22

Posted onSeptember 22, 2022September 22, 2022

Alfijr ta rawaito kungiyar Manchester United ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 115.5 a kakar wasan 2021/22. Alfijr Labarai Kungiyar ta sanar da hakan …

Labarai

Ƴan China Sun Kirƙiro Takunkumin Fuska Mai Gano Cutar Korona A Cikin Minti 10

Posted onSeptember 22, 2022

Alfijr ta rawaito wasu gungun masana kimiya na kasar China sun ƙirƙiro wani takunkumin fuska, wanda zai iya gano mai ɗauke da ƙwayoyin cutar korona …

Posts pagination

‹ 1 … 10 11 12 13 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab