Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Nigeria

IMG 20240221 102737
Labarai

Kudaden Waje Sun Kara Rugurgujewa A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Alhamis

Posted onMarch 28, 2024March 28, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1290/ …

FB IMG 1710265396094
Current Affairs, English

BREAKING! Nigeria Reaffirms Commitment To Enhancing Maritime Security In Gulf Of Guinea

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

President Bola Tinubu on Tuesday received the Special Envoy of the President of Equatorial Guinea, Teodoro Obiang Nguema Mbasogo, at the State House, Abuja, and …

FB IMG 1707142012246
Current Affairs, English

EFCC Arrests Pastor for N1.3billion Fake Grants, Money Laundering

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Operatives of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, have arrested the General Overseer of Faith On The Rock Ministry International, Apostle Theophilus Oloche Ebonyi, …

FB IMG 1704870772714
EFCC, Labarai

EFCC ta Ƙwato Biliyan 30 Daga Cikin kuɗaɗen da ma’aikatar jin kai ta wawashe

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ce ta kwato sama da Naira biliyan 30 daga cikin N37,170, …

IMG 20240205 061416
Labarai

Zanga-zanga Ta Barke A Senegal Bayan Sanar Da Dage Zabe

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …

IMG 20240202 194808
Labarai

An Yanka Ta Tashi! An dakatar da Alkalin Alkalai bisa zargin cin hanci da rashawa

Posted onFebruary 2, 2024February 2, 2024

Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen cin hanci da rashawa. Alfijir …

IMG 20240103 WA0021
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Alhamis 01/02/2024CE – 20/07/1445AH

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Daga Baba Usman Gama Dattawan Arewa da na Ibo sun yi alla-wadai da tafiye-tafiyen ShuganaTinubu. An sace jami’in gwamnati a kusa da sansanin sojin Abuja. …

Labarai

AU: An yi kira kan Haɗin kan nahiyar Afirka domin yakar Kalubalen dake addabarta

Posted onSeptember 10, 2023September 10, 2023

Tushen hadin kan nahiyar ya dogara ne kan dimbin wadatar da aka samar, da nufin biyan muhimman bukatun al’ummar nahiyar, Shugaban hukumar gudanarwar kungiyar Tarayyar …

Labarai

Ko Kun San BRICS Ta Buɗe Sabon Shafi A Siyasar Duniya

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito BRICS na nufin Brazil, Rasha, India, China da South Africa. Wannan wata kungiya ce da wadannan kasashe suka kafa a shekarun baya …

Labarai

Hukumar Kula Da Filayen Jiragen Sama Ta Najeriya FAAN Ta Rufe Filin Jirgin Saman Lagos

Posted onMarch 13, 2023March 13, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce an rufe titin jirgin da ke filin jirgin saman Murtala Muhammed …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Tubabben Ɗan Boko Haram Da Wani Basarake Bisa Safarar Kwayoyi

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani tsohon mayakin kungiyar ta’adda ta Boko Haram, Alayi …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Zartarwa ta 14

Posted onFebruary 9, 2023February 9, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wata doka ta Gudanar da Sauye-sauyen Shugaban Kasa. Wannan ci gaban ya fito ne …

CBN, Labarai

Dalilin Da Yasa Muka Ƙara Farashin Cirar Kuɗi — Masu POS

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Saudiya Ta Rage Farashin Inshorar Umrah Da Kashi 63 cikin 100

Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023

Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Ceto DPO Da Aka Yi Garkuwa Da Shi

Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Plateau ta samu nasarar ceto DPO din Pankshin, SP Nwapi Augustus, wanda wasu ƴan bindiga su ka …

Labarai

Shugaba Buhari Zai Bar Nijeriya Ranar Litinin Domin Karɓar Lambar Yabo

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Mauritania domin karbar lambar yabo ta zaman lafiya a ranar Litinin 16 ga watan Janairu, …

Labarai, Zamfara

Zamfara Zata Gurfanar Da Wasu ‘Yanbangar Siyasa Gaban Kuliya

Posted onJanuary 14, 2023January 14, 2023

Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …

FRSC, Labarai

Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Kama Mutane 11,557 D Laifin Safarar Ababen Hawa a Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito Zubairu Mato, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ya ce hukumar ta kama mutane 11,557 da ake zargi …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 9, 2023January 9, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Ƙwayoyi Masu Yawa A Jihohin Najeriya Huɗu

Posted onJanuary 8, 2023January 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wasu ƙwayoyi masu yawa a jihohin ƙasar huɗu. …

Posts pagination

‹ 1 … 22 23 24 25 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab