Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito jama a da dama masu amfani da yanar gizo a duniya sun kasa samun damar shiga binciken Google, yayin da …
Tag: Music scores
Wani Alhaji daga Jihar Kano ya rasu a Makkah a Hajjin bana 2022 Alfijr ta rawaito hukumar Kula da Jin Daɗin Alhazai ta Jihar jihar …
Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Asiajo Oladejo ta maka mijinta a kotu bisa ɓuya a banɗaki lokacin da ƴan fashi su ka shiga …
Alfijr ta rawaito bayan sa’o’i 24 da yin garkuwa da mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya, AA Zaura, jami’an tsaro na farin kaya, DSS …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 603 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 606 2. Pounds …
Alfijr Alfijr ta rawaito Alh Muhammad Abacha, ya samu nasarar lashe zaɓen Fidda gwani na gwamna a jam’iyyar PDP Kano. Barista Amina Garba, wadda ita …
Alfijr Alfijr ta rawaito Haj Asiya Balaraba Ganduje, na godewa Allah da irin yadda kungiyar SWAN ta zabo ta cikin dubban matan jihar kano, domin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da a ke kyautata zaton ƴan haramtacciyar ƙungiyar IPOB ne sun cire kan wani ɗan majalisar dokokin Jihar …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Lai Mohammed ministan watsa labarai da al’adu na Nijeriya ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina …
Alfijr Alfijr ta rawaito Lai Mohammed ministan watsa labarai da al’adu na Nijeriya ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina …
Alfijr Alfijr ta rawaito Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce Kutunbawa su ne tushen arzikin Kano, saboda sai da suka shuka suka kafa sannan wasu …
Alfijr ta rawaito ƙasar Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya. Sakamakon rahotannin baya-bayan nan na gurbataccen kwalabe …
Alfijr ta rawaito wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a unguwar Fagge dake birnin Kano a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya kammala shirin ficewa daga jam’iyyar APC …
Alfijr ta rawaito kamfanonin Sufurin jiragrn sama a Nigeria zasu tsayar da zirga zirgarsu daga ranar litinin Mai zuwa sakamakon yadda farashin man da suke …
Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …
Alfijr Alfijr ta rawaito bayan tantancewa da bincike mai zurfi Malam Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi …
Alfijr ta rawaito kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci al’ummar musulmin kasar da su duba jinjirin watan Shawwal a daren Asabar 29 ga watan Ramadan …