Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Music apps

Labarai

Shugaban karamar Hukumar Fagge Shehi Ya Gurfana A Wata Kotu A Kano

Posted onMarch 7, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun jihar Kano mai lamba 15, karkashin jagorancin Mai Shari’a Jamilu Shehu Sulaiman ta fara sauraron shaida bisa tuhumar …

Labarai

Wata Kotu Ta Daure Yusuf Ibrahim Dake Unguwar Yalwa Shekaru 16 Bisa Laifin Luwadi A Kano

Posted onMarch 7, 2022March 14, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’aAmina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano, ta daure wani mai suna Yusuf Ibrahim dake …

Labarai

Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Litinin 7th /03/2022

Posted onMarch 7, 2022

Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / Siyarwa = 577 …

Labarai

Jam’iyyar APC Ta Kasa Ta Tunbuke Mai Mala Ta Maye Gurbinsa Da Gwamna Abubakar Sani Bello Domin Ya Zama Shugaban Riko

Posted onMarch 7, 2022March 14, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamnan Neja, Sani-Bello, zai karbi ragamar shugabancin jam’iyyar APC daga Gwamna Buni na jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya isa hedikwatar jam’iyyar …

Labarai

Gobara ta Lakume kayayyakin Sama da Miliyan N18m A Dakin Ajiyar SEMA, A jihar Kano

Posted onMarch 4, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, wata gobara da ta tashi da yammacin ranar Juma’a a dakin ajiyar kayan agajin gaggawa na jihar Kano (SEMA), ta lalata …

Gwamnatin Kano, Labarai

Yadda NLC da Gwamnatin Kano Suka Tashi Dutse A Hannun Riga akan albashin watan Fabrairu

Posted onMarch 3, 2022March 3, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar kwadago ta Najeriya reshen Kano da sauran kungiyoyi sun gaza cimma matsaya da gwamnatin jihar Kano kan tsarin biyan albashin ma’aikatan …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Karamin Yaro Ya Fada Rijiya Garin Rainonsa A Kano

Posted onMarch 3, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wani karamin yaro mai wata 19 ya fada a rijiya a gidan da aka kai shi raino a Karamar Hukumar Dambata …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Kotu Wajen Fara Sauraren Shaidu Akan Kisan Hanifa

Posted onMarch 2, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Barista Musa Abdullahi Lawan sun gabatar wa kotu shaidunsu na farko da na biyu wato jami’an DSS wadanda su suka kama …

Labarai

An Saka Bom A Gidan Kallon Ball A Garin Kaduna

Posted onMarch 2, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, an gano bom din ne bayan wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar ranar Lahadi tana gargadin ’yan jihar game da …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Muna Allah ya yiwa, Mahaifiyar Dr. Bashir Alliyu Umar rasuwa.

Posted onMarch 1, 2022March 1, 2022

Alfijr Muna sanar da yan uwa cewar Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Dr. Bashir Alliyu Umar rasuwa. Alfijr Dr Bashir shine Babban Limamin Masallacin Al-furqan dake …

Labarai

Rasha ta Ragargaza Jirgin Da Yafi kowanne Girma A Duniya Na Kasar Ukraine

Posted onFebruary 28, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Rasha ta lalata jirgin sama da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine mai suna Mriya, wanda ma’anarsa mafarki …

Labarai

HANYOYI 10 DA ZA A BI DON MAGANCEA KWACEN WAYA! DAGA TIJJANI MUHD MUSA

Posted onFebruary 27, 2022February 27, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Tijjani Muhd Musa na cewa, yanzu dai k’watar waya da rana tsaka na nema ya zama ruwan dare a cikin al’umarmu, …

Labarai

Katu Ta Aike Da Wata Mata Mai Kai ’Ya’yanta Wajen ’Yan Bindiga Suna Lalata Da Su Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 26, 2022February 26, 2022

Alfijr ta rawaito An gurfanar da matar nan da ake zargi da kai ’ya’yanta mata wurin masu garkuwa da mutane suna lalata da su a …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Dan Ganduje Ya Yunkura Wajen Gurfanar Da Mahaifinsa A Kotu Kan Kudi N190m

Posted onFebruary 25, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, babban dan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, Abdulazeez Ganduje, yana shirin gurfanar da gwamnatin mahaifinsa a gaban kotu bisa rashin biyan …

Labarai

UEFA Ta Dauke Gasar Cin Kofin Zakarun Turai (Champions League) Daga Rasha

Posted onFebruary 25, 2022February 25, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, kungiyar Kwallon Kafa ta Turai, a ranar Juma’a, ta dauke gasar cin kofin zakarun Turai ta maza ta 2021/2022 daga Rasha. …

Labarai

Da Dumi Duminsa! NECO Ta Fitar Da Sakamakon Mai Kyau Na SSCE 2021

Posted onFebruary 24, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2021 (SSCE) Alfijr Bisa sakamakon da …

Labarai

An Yanka Ta Tashi! Kotun Abuja Ta Sake Bada Umarnin Garkame Jaruma Mai Kayan Mata A Gidan Yari

Posted onFebruary 23, 2022February 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, kotun Upper Area, Zuba da ke Abuja ta soke belin da aka bayar na fitacciyar mai sayar da maganin mata Hauwa …

Labarai

Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Laraba 23/02/2022

Posted onFebruary 23, 2022February 23, 2022

Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka Alfijr Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577 …

Labarai

Da ƊUMI-DUMINSA! Sen. Rabi’u Kwankwaso Ya Jagoranci Kaddamar Da Sabuwar Kungiyar Siyasa

Posted onFebruary 22, 2022February 22, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya …

Labarai

Wani Matashi Da Ya Yaga Qur’ani Da Taka shi! Ya Shiga Hannun Yan Sanda A Kano

Posted onFebruary 22, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da damke wani matashin maigadi da ake zargi da yagawa tare da taka Al-Qur’ani …

Posts pagination

‹ 1 … 17 18 19 20 21 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab