Kano, Labarai Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara zuwa harshen Hausa Posted onJuly 17, 2025July 17, 2025 Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta jihar Kano ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara da harshen Hausa. Kwamishinan ma’aikatar, Dakta Dahir …