Gwamna Abba Kabir ya ce girma da darajar Bichi a masarautar kano ta sa tasa bai dawo da Sarkin Bichi ba. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamna Abba Kabir ya ce girma da darajar Bichi a masarautar kano ta sa tasa bai dawo da Sarkin Bichi ba. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Alfijir labarai ta ruwaito waɗanda aka naɗa ɗin su ne …
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara ta tashi a Fadar masarautar Kano ta kofar kudu. Izuwa yanzu dai ba‘a tabbatar da musabbabin afkuwar gobarar …
Sabon Kwamishinan Ƴan sandan jihar Kano, Salman Garba ya musanta zargin cewa shi ɗan uwa ne na jini ga Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. …
Wayewar garin wannan rana ta alhamis an tashi da ganin tuta a saman gidan sarki na Nasarawa Inda mai martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji …
Hotunan Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero Yayin Halaryar Sallar Idi Mai Martaba ya karbi gaisuwa daga masoyansa sannan bayan idar da Sallar ne …