Labarai ‘Yan sanda sun kama mutum 22 da ake zargi da kashe matafiya a Mangu jihar Filato Posted onJune 22, 2025June 22, 2025 ‘Yan sandan Nijeriya a ranar Lahadi sun kama wasu mutum 22 da ake zargi da kai harin da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum goma …