Labarai, Yan Sanda Kotu ta tsare wani shugaban makaranta da malaminsa kan zargin lalata da ɗaliba Posted onJuly 14, 2026July 14, 2026 Kotun Majistare mai lamba 16, da ke Gombe ta bayar da umarnin tsare shugaban makarantar Destiny Treasure International School, Nasiru Barau Manu, da wani malamin …