Kano, Labarai Dubun Wani Barawon Allunan Maƙabarta Ta Sake Cika A Kano Posted onJune 21, 2024June 21, 2024 Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari da ake zargi da satar allunan Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni Jihar Kano Alfijir …