Kano, Labarai Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Da Ƙudirin Dokar Kafa Sabbin Hukumomi 2, Tare Da Soke Hukumar KNUPDA Posted onJuly 15, 2026July 15, 2026 Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar da zai baiwa gwamnatin jihar damar kafa sabbin hukumomi biyu domin kula da harkokin tsara da …