Alfijr ta rawaito akalla fasinjoji 20 ne suka kone ƙurmus a wani haɗari da ya afku a mahaɗar Maya/Lanlate da ke Ƙaramar Hukumar Ibarapa ta …
Tag: Living room decors
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Asabar 1. Dollar zuwa Naira Siya = 704 …
Alfijr Ta rawaito Jami’an ’yan sanda sun gano wata hodar Iblis da ta kai fam miliyan 1.2 dai dai da Naira biliyan 72 da aka …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano ta yi alkawarin fara binciken dimbin albarkatun ma’adanai a jihar. Alfijr Labarai Don haka, gwamnatin jihar ta ba da …
Alfijr ta rawaito, hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) ta ce ma’aikatanta za su tilasta musu yin parking da ababen hawa a cikin watanni masu …
Alfijr ta rawaito sarauniya Elizabeth ta biyu, wacce tun farko aka sanya ta a karkashin kulawar likita ta mutu. Alfijr Labarai Da yake sanar da …
Alfijr ta rawaito ministan sufurin jiragen sama, Sen. Hadi Sirika, ya fusata kan kamfanonin jiragen sama na kasashen waje da ke siyar da tikitin dala, …
Shugaban UEFA Aleksander Ceferin a ranar Litinin ya bayyana cewa, dole ne kwallon kafa ta Turai ta kasance a bude ga dukkan kungiyoyi, yayin da …
Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …
Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana cewa mutane tara ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 10 suka samu …
Alfijr ta rawaito wani sabon hari da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a karamar hukumar Guma ta jihar Benue a ranar …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar Alhamis, ta gabatar da takardar shaidar rajista da sayar da taki ga dilolin taki a Najeriya. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito akaro na biyu ƙasa da mako guda, Hukumar kula da Zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin shugabancin Baffa Babba Dan’agundi …
Alfijr ta rawaito Mai shari’a Ibrahim Yusuf na babbar kotun jihar Kwara, dake Ilorin ya yanke wasu teloli biyu: Jatto Mujeeb, Opeyemi Bhadmus Abdulsamad, tare …
Alfijr ta rawaito Mutanen 51 da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar SEMA, Sani Yusuf …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Jigawa a kokarin da take na yaki da duk wani nau’i na laifuka da aikata da kuma samar …
Alfijr ta rawaito TRCN ta hada hannu da hukumar UNESCO domin horar da malamai sama da 30,000 Alfijr Labarai Kwamitin rijistar malamai na Najeriya, TRCN …
Alfijr ta rawaito kyaftin ɗin Real Madrid, Karim Benzema UEFA zabe shi a matsayin gwarzon dan wasan na bana. Alfijr Labarai Benzema ya lashe kyautar …
Alfijr Labarai Ƙungiyar ‘Yan Jarida Na Fafutuka Don a Hukunta Mutumin da Yayi wa Tsohuwar Matarsa ‘Yar Jarida Dukan Kawo Wuƙa Alfijr ta rawaito kungiyar …
Alfijr ta rawaito Manchester United za ta karbi bakuncin Liverpool a gasar Premier a Old Trafford ranar Litinin mai zuwa a bayan duka da suka …