Kano, Labarai Kwamishinan da ya tsayawa dilan ƙwaya aka bada belinsa a kotu a Kano ya magantu Posted onJuly 25, 2025July 25, 2025 Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya baiyana cewa ba shi da alaƙa ta kusa ko ta nesa da Sulaiman Danwawu, shahararren dillalin miyagun …