Alfijr ta rawaito Kimanin mutane 14,133 ne suka saba ka’idojin zama, dokokin aiki da kuma dokokin tsaron iyakoki a yankuna daban-daban na kasar cikin mako …
Tag: Kwankwasiyya
Alfijr ta rawaito Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyya mai mulki APC Festus Keyamo ne ya bayyana hakan a wani sako da ya …
Alfijr ta rawaito yan sanda sun tono gawar wani jariri da aka binne shi da rai a karamar hukumar Kiyawa ta jihar Jigawa. Kakakin rundunar …
Alfijr ta rawaito Wani mutum ya furta a Ogun Ma’auratan da aka kama a ranar Asabar da ta gabata da laifin mallakar sassan jikin mutane …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta cafke wani da ake zargi da damfara, Emmanuel …
Alfijr ta rawaito Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta koka kan matsin lamba da kuma yin Allah wadai, inda ta janye karar da aka shigar …
Alfijr ta rawaito wani bincike da aka gudanar kan yadda Nirsal ya lamunce bayar da rancen biliyoyin Naira na wasu kamfanoni masu zuba jari don …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da cewa jami’an tsaro da suka kai farmaki ta sama sun kai farmaki kan wasu ‘yan bindiga …
Alfijr ta rawaito hukumar sha da hana Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa a ranar Juma’a, ta gurfanar da wani matashi mai suna Abdullahi Aliyu dan …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ko su wanene ba, sun kai hari a wani masallaci da ke Ughelli a Jihar …
Alfijr ta rawaito Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali, ya bukaci kotu da soke hukuncin daure shi a gidan yari na tsawon wata uku da …
Alfijr ta rawaito Wata babbar kotu da ke zamanta a Garki da ke Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 35 a gidan yari ga Tsohon …
Alfijr ta rawaito Malam Adamu Adamu, ya yi kira ga al’ummar Najeriya da hukumomi da gwamnati a kowane mataki da su tashi tsaye wajen yaki …
Alfijr ta rawaito Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Minna, babban birnin jihar Neja, ta bayar da umarnin a kama shugaban hafsan sojin …
Alfijr ta rawaito Wani mutum mai shekara 53 da ke kera laya mai hana harsashi ga ‘yan ta’adda da masu aikata laifuka a jihar Katsina, …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University of Niger (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya jajantawa Sanata Aliyu Wamakko, Magatakarda Wamakko bisa rasuwar …
Alfijr ta rawaito Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da sabuwar manufar Harsuna ta kasa wadda ta sa ya zama tilas a koyar da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano. Shugaban Hukumar kula Da …
Alfijr ta rawaito tsohon magatakarda na NBA Tsohon Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Lauyoyin Najeriya, NBA, Douglas Ogbankwa, ya ce masu gudanar da kungiyoyin WhatsApp …