
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano.
Shugaban Hukumar kula Da Zirga-zirgar Ababen-hawa, KAROTA, Baffa Babba Dan’agundi ne ya sanar da hakan yayin taron manema labarai yanzu.
Ya ce an janye dokar ne saboda matuƙa baburan adaidaita-sahu ɗin sun yi biyayya kuma al’umma sun yi suka a kan dokar.
Karin bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/I4L1E0rIZp23nVG7Mtt47c
Muna godiya
Jazakallahu khair
Ameen ameen