Kano, Labarai Ba zan iya riƙe shugabancin gamayyar ƙungiyoyin ƴan kasuwa ta Kano ba – In ji Alh Sani SKY Posted onJuly 6, 2025July 6, 2025 Shugaban kamfanin SKY Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY) ya ce ba zai iya rike mukamin Uban Gammayya kungiyoyin yan kasuwa na jihar Kano ba, …