Labarai Gwamnatin Nijar ta yi wa dokar kasafin kuɗin 2025 kwaskwarima Posted onJuly 16, 2025July 16, 2025 Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasar Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tiani, ya sanya hannu kan wata doka, da ta yi wa dokar kasafin kudin 2025 …