Kannywood, Labarai Yadda Kamfanin UK ENTERTAINMENT Ya Shirya Sabon Fim Mai Dogon Zango FATAKE Posted onJune 29, 2023June 29, 2023 Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kamfanin UK Entertainment …