Alfijr ta rawaito tsohon ɗan wasan kwaikwayon nan Alhaji Umar Yahaya Malumfashi (Bankaura) ya bayyana cewa ya na buƙatar addu’a daga al’ummar Annabi saboda yanayin …
Tag: Good stock quotes
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas …
A rana irin ta yau: Satumba 20, 1980 Hon. Labaran Tanko ya ragargaza Radio Kano, saboda bayar da sanarwar ƙarya ga Malam Aminu Kano. Alfijr …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito shararren ɗan wasan kwallon kafan nan David Alaba, mai tsaron baya na kungiyar Real Madrid, ta hanyar gidauniyarsa, ya ba da gudummawar …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Mutane bakwai 7, ne suka mutu sannan daya ya jikkata a wani gini daya rufta a jihar Jigawa. Alfijr Labarai Kakakin rundunar …
Alfijr ta rawaito wani dan kasar Chinan dai na zargin Ummukulsum da yaudararsa, ta hanyar kin aurensa bayan ya Dade yana yi mata hidima. Alfijr …
Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta amince da biyan Naira miliyan 304 na alawus-alawus ga ma’aikata 287 na ɓangaren koyarwa na jami’ar Yusuf Maitama …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da bayanan Saudiyya da bayanan sirri (SDAIA) da hadin guiwar Google Cloud, sun sanar da wani sabon haɗin gwiwa wanda …
Alfijr ta rawaito karon farko cikin shekaru 17, tsadar farashin kayayyakin masarufi ta karu da kashi 20.5 a Najeriya a cikin watan Agusta da ya …
Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta ce za ta ci gaba da kama babura na kasuwanci har sai an dawo da hayyacinta …
Alfijr ta rawaito wata kotun magistrate da ke zamanta IKeja da ke birnin Ikko ta tsare wata mata mai suna Folake Adeleye mai shekaru 34 …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …
Alfijr ta rawaito Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da kubutar da mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan …
Alfijr ta rawaito wani Ango ɗan Nijeriya da ya yi aure, ya kama matarsa tana tsaka da lalata da abokinsa Otal. Alfijr Labarai An ga …
