Kannywood, Labarai Ina Son Jarirai Da Yara amma Bana Son Haihuwa Kwata-kwata – In ji Jaryma Nafisat Abdullahi Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Jarumar fina-finan Kannywood Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa duk da tana jin daɗin hulɗa da jarirái da yara kanana kuma suna …