Kano, Labarai Da Dumi Duminsa: Hisbah Ta Haramta Sana’ar Tura Fina-finai Ta Waya (Downloads) a Faɗin Jihar Kano Baki Ɗaya Posted onJuly 15, 2026July 15, 2026 Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da haramta sana’ar tura fina-finai ta wayar salula, wato downloads, a dukkan ƙananan hukumomi 44 na jihar. Sanarwar …