Katsina, Labarai Gwamnatin Katsina ta magantu kan masu tsegunta wa Yan bindiga bayanai don kai hare-haren jihar Posted onAugust 1, 2025August 1, 2025 Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga bayanai ne ke haddasa kashi 80 cikin 100 na hare-haren yan bindiga a faɗin jihar. Kwamishinan …