Kano, Labarai Gwamnatin Tarayya ta buɗe cibiyar fasahar sadarwa da aka ƙona a lokacin zanga-zanga a Kano Posted onJuly 3, 2025July 3, 2025 Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da cibiyar Fasahar Sadarwa ta Zamani (Digital Industrial Park) a Jihar Kano, wacce aka ƙone ta yayin zanga-zangar matsin rayuwa a …