Alfijr Alfijr ta rawaito wani ganau ya shaida cewa mutanen su uku sun zo ne a cikin babur mai kafa uku suka kwace wa matar …
Tag: Culture tips
Alfijr Alfijr ta rawaito wani karamin yaro mai wata 19 ya fada a rijiya a gidan da aka kai shi raino a Karamar Hukumar Dambata …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’a Amina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano ta daure Wata mata mai suna Kaka …
Alfijr Alfijr ta rawaito Barista Musa Abdullahi Lawan sun gabatar wa kotu shaidunsu na farko da na biyu wato jami’an DSS wadanda su suka kama …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta sanar da korar wasu ma’aikatan hukumar ƙasa da safiyo ta jihar bisa samun su da laifin yin …
Ana sanar da dukkanin masu neman gurbin karatu a Jami’o’i daban-daban a Nijeriya a lokacin zangon karatu na 2021/2022 amma suke son su canza zuwa …
Alfijr Muna sanar da yan uwa cewar Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Dr. Bashir Alliyu Umar rasuwa. Alfijr Dr Bashir shine Babban Limamin Masallacin Al-furqan dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yau Litinin 28 ga watan Fabrairu, 2022, ta …
Alfijr ta rawaito Mustapha Abacha ya ce shi bai san wata Hafsat Idris bama balle yayi soyayya da ita. Alfijr Mustapha Abacha ya tattauna da …
Alfijr Alfijr ta rawaito ɗaurin auren jaruma Aisha Aliyu Tsamiya gaskiya ne, an yi shine a sirri a kamar yadda aka saba na sauran jaruman …
Alfijr Alfijr ta rawaito Tijjani Muhd Musa na cewa, yanzu dai k’watar waya da rana tsaka na nema ya zama ruwan dare a cikin al’umarmu, …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Isah Bayero shugaban tsare-tsare na masarautar Kano, ya baiwa kamfanin Air Peace sa’o’i 72 su baiwa mai martaba Sarkin Kano, Alhaji …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata Kotu ta ci ’yan kasuwar tumatir da ke Kasuwar Sabon Gari a Jihar Kano tarar Naira dubu hamsin 59 sakamakon …
Alfijr Alfijr ta rawaito, babban dan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, Abdulazeez Ganduje, yana shirin gurfanar da gwamnatin mahaifinsa a gaban kotu bisa rashin biyan …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta Jihar Kano, watan KSCPC ta samu nasarar kama wani matashi mai suna …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2021 (SSCE) Alfijr Bisa sakamakon da …
Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka 1. Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577. …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kotun Upper Area, Zuba da ke Abuja ta soke belin da aka bayar na fitacciyar mai sayar da maganin mata Hauwa …
Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka Alfijr Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577 …