Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Billboard alternatives a alternatives

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Saudiya ta ƙaddamar Da Hanyar Neman Bizar Shiga Kasar Ta Wayar Salula

Posted onMarch 19, 2022March 19, 2022

Alfijr Saudiyya ce kasa ta farko a duniya da ta ba da damar yin rajistar na’urorin zamani ta wayoyin salula na zamani domin ba da …

Labarai

Wani Bangare Na Kamfanin BUA Cement Ya Kama Da Wuta A Sokoto

Posted onMarch 19, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wani bangare na Kamfanin BUA Cement da ke Sokoto ya kama da wuta. Wani sashe na Babban kamfanin Cement na shahararren …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Mutum 11 Don Su Nazarci Cibiyar Da Zata Kare Afkuwar Iftila I, A Jihar

Posted onMarch 17, 2022March 17, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito an kaddamar da kwamitin kwararru na mambobi goma sha daya kan horar da ma’aikatan kula da bala’o’i domin horar da ma’aikatan …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Da Janye Tallafin N600bn na Wutar Lantarki

Posted onMarch 17, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukuma mai kula da harkar wutar lantarki a Najeriya, Nigerian Electricity Regulatory Commission ta ce gwamnatin tarayya ta janye tallafin wuta. …

Labarai

Hukumar Kiyaye Hadaruka FRSC Ta koka Kan Tukin Ganganci Dake Karuwa A Titin Kano Zaria

Posted onMarch 16, 2022

Alfijr  Hukumar kiyaye hadari ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ta ce titin Kano zuwa Zaria ya kasance wurin da hukumar ke fuskantar kalubalen masu …

Labarai

Wani Yaro Dan Shekaru Uku Ya Harbe Mahaifiyarsa Har Lahira

Posted onMarch 15, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wani yaro mai shekara uku ya harbe mahaifiyarsa har lahira bisa kuskure, yayin da yake wasa da wata bindiga a wajen …

Labarai

Da Dumi Duminsa! Kotua Ta Soke Belin Dan Sarauniya Ta Ba Da Umarnin A Kama Shi

Posted onMarch 14, 2022

Alfijr Yanzu-yanzu: Kotu ta soke belin Ganduje, ta kuma ba da umarnin a kama shi Kotun Majistare ta Jihar Kano mai lamba 58 karkashin jagorancin …

Labarai

YADDA NISABIN ZAKKA DA SADAKI DA DIYYAR RAI YAKE A HALIN YANZU

Posted onMarch 11, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta rawaito yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana kamar yadda ta …

Labarai

Kotu Ta Daure Abbas Adamu Dake Unguwar Tudun Fulani Kurna Shekaru 14 Bisa Laifin Kisan Kai

Posted onMarch 9, 2022March 9, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’aAmina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano, ta daure wani mai suna Abbas Adamu dake …

Posts pagination

‹ 1 … 18 19 20
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab