Labarai, President Tinubu Shugaba Tinubu Ya Sauke Gawuna Daga Shugabancin Majalisar Gudanarwa ta Jami’ar Bayero Posted onAugust 1, 2025August 1, 2025 Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauke Dr. Nasiru Yusuf Gawuna daga matsayin Shugaban Majalisar Gudanarwa (Pro-Chancellor) na Jami’ar Bayero, Kano (BUK), tare …