Kano, Labarai Labari Mai Dadi: Fursunoni 61 Suka Sauke Alkur’ani Mai Girma A Gidan Gyaran Hali Da Tarbiyya Na Kurmawa A Kano Posted onJuly 13, 2026July 13, 2026 Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali da tarbiyya ta Ƙasa, reshen Jihar Kano, ta sanar da cewa fursunoni 61 da ke Kurmawa sun kammala sauke …