An gunadar da Zaben Kungiyar makarantu Masu zaman Kansu National Association of Proprietors of Private Schools (NAPPS) ne a ranar Talata 16/12/2024 a Jihar Gombe dake Najeriya
Alfijir labarai ta rawaito Ali Muhammed Musine wanda tsohon jami in hukumar kula da kiyaye hadaruka ne ta kasa (Road Safety) Kuma shine Shugaban Makarantar Muhsin International Academy dake Jihar Maiduguri a Najeriya.
Ga yadda zababbin Shugabannin yadda suke:-
- National Vice President, North East:
Alh. Shuaibu Abubakar - Deputy National Vice President:
Rev. Mercy Kenneth (Mrs.) - Zonal Secretary General:
Mal. Tanko Adamu - Assistant Zonal Secretary General:
Mr. Gebriel S. Abiola - Zonal Financial Secretary:
Mohammed Muktar Hussaini PhD. - Assistant Zonal Financial Secretary:
Habu Bah-yaye Adamu PhD. - Treasurer:
Hajiya Balkisu Bala (Mrs.) - Public Relations Officer:
Ali Muhammed Musine - Zonal Welfare Officer:
Sa’idu Aliyu Makama - Zonal Sport Director:
Fatima Tijjani Sadauki - Zonal Auditor:
Ahmad Audu - Zonal Unified Exams Officer
Zubairu Alu Yahaya




Kafin wannan zaben Musine shine kakakin watsa labaran Kungiyar makarantu masu zaman kansu na Jihar Barno

Zonal PRO, NAPPS, North East
Muna addu ar Allah ya taya su riko
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ππ