Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa.
Alfijir Labarai ta rawaito Wata majiya ta tabbatar wa wakilinmu cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ki amincewa da takardar murabus din Bala.
Sai dai daga biya kuma Gwamnan ya amince da murabus din Bala.
GLOBAL TRACKER ta tuntubi daraktan wayar da kan jama’a, ta shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Kano Hajiya Bintu Nuhu Yakasai ta ce babu wata tattaunawa da ta yi da shi kan lamarin, domin kokarin da ta yi na jin ta bakin sakatariyarsa ya ci tura.
Madam Yakasai ta yi alkawarin dawowa, idan har aka samu wata sanarwa a hukumance kan lamarin.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp