Shugaba Tinubu Ya Sauya Wa Wasu Ministocinsa Ma’aikatu

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aminsa da canza wa Injiniya Abubakar Momoh daga kasancewar ministan ma’aikatar matasa zuwa ma’aikatar bunkasa shiyyar Niger Delta.

Alfijir Labarai ta rawaito kakakin shugaban kasan, Ajuri Ngelale ya fitar a daren ranar Lahadi, ya ce za a sanar da sabon ministan da zai jagoranci ma’aikatar matasa nan kusa kadan.

Ya ce, ministocin da tura ma’aikatar sufuri, harkokin cikin gida da na Marine & Blue an canza musu ma’aikatu.

Sanarwar ta ce, “An canza wa Adegboyega Oyetola ma’aikata zuwa ma’aikatar Marine & Blue Economy.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijir Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

One Reply to “Shugaba Tinubu Ya Sauya Wa Wasu Ministocinsa Ma’aikatu”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *