Mai Martaba ya hori wadanda aka nada din da su zama masu gaskiya da rikon amana tare da jajircewa a ayyukansu.
Alfijir Labarai ta rawaito mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya amince da naɗin sabbin wakilai a kasuwar Kwari, kasuwar Singa da kuma kasuwar Wafa a yau Litinin.
Mai Martaba ya bayyana wadannan Naɗe-Naɗen ne dan samun wakilnchin masaurauta a cikin kasuwanan na jihar kano.
Waɗanda aka Naɗa din sun hada da :-
- Alh Bashir Dan Bako ( Wamban Wafa )
Wakilin sarkin kano A Kasuwar Wafa - Alh Aminu A Mai sunan Sarkin
Wakilin sarkin kano a Kantin Kwari - Alh. Isah Abba . Wakilin sarkin kano A Kasuwar Singa
Mai Martaba ya hori wadanda aka nada din da su zama masu gaskiya da rikon amana tare da jajircewa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM
