Rundunar ƴansandan Najeriya ta gargadi ‘yan Najeriya da kada su yi amfani da wata sabuwar sara da ta fito, “No dey gree for anybody”
Alfijir labarai ta rawaito Kakakin rundunar ƴansandan, ACP Muyiwa Adejobi, ne ya yi wannan gargadin yayin ganawa da manema labarai a hedikwatar ƴansanda da ke Abuja a ranar Laraba.
Ya ce, “Sabuwar sarar ta 2024 ga matasan mu ita ce; “No dey gree for anybody.”
“A cewar bayanan sirrinmu, taken yana fitowa ne daga wani bangare na juyin juya hali wanda zai iya haifar da matsaloli a fadin kasar.
“Babu yarda ga kowa” ana ɗaukarsa azaman wata sara, amma a cikin duniyar tsaro, muna kallonsa a matsayin kalma mai haɗari wacce zai iya haifar da rikici.”
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl