
Alfijr ta rawaito matashiyar ƴar jarida kuma yar takarar Majalisar jihar Kano a karamar hukumar Tarauni Haj Ruƙayya Umar ta taya murnar lashe zaben da Abba Kabir Yusuf yayi na zama Zababben Gwamnan Kano

Ruƙayya ta kara da cewa babban burinta na yar Kwankwasiyya taga Abba ya zama Gwamnan Kano duba da irin akidun da yake da su na madugun darikar Kwankwasiyya wato Engr Rabiu Musa Kwankwaso.

A karshe tayi addu ar nasara da ci gaban kano mai dorewa ta dalilin Abba Kabir.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇