“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”.
(An-Nisaa 103).
Kano
K Alfijir – 5:21 Am
H. Rana – 6.37 Am
Zuhur – 12:20 Pm
Asar – 3:36 Pm
Magri – 6:03 Pm
Isha – 7:18 Pm
Abuja
K Alfijir – 5:14 AM
H Rana – 6:35 AM
Zuhur – 12:24 PM
Asr – 3:44 PM
Maghrib – 6:12 PM
Isha – 7:25 PM
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yace :
(Duk wanda ya kare mutuncin dan’uwansa musulmi to Allah ma zai kare fiskarsa daga wuta ranar Alkiyama)
Tirmizi ne ya rawito ya ce hadisi ne hasan Ibnu Hajar shi ma ya ce Hadisi ne Hasan…
Shari’ah Commission kano
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai
https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo
