Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya maidowa masarautar Kano ta Alh. Aminu Ado Bayero amsa, bayan masarautar ta aikewa da hukumar yan sandan takardar neman tsaro domin yin shagulgulan sallah cikin aminci.
Kwamishinan dai ya bukaci kwamitin shirya hawan sallah na masarautar kano su zauna meeting dashi domin duba yadda komai zai kasance, Kamar yadda aka saba a shekarun da suka gabata


allah yakyauta